Libya

MDD na taro kan hadin kan dakarun Libya

Sakatare janar na MDD, Ban Ki-moon.
Sakatare janar na MDD, Ban Ki-moon.

Majalisar dinkin duniya zata shiga zaman tattauna kan Libya a Tunisia, domin gani yiwuwar hada kan dakarun kasar dake da rabuwar kawuna da barazanar mayakan jihadi.

Talla

A shekarar da ta gabata ne aka cimma nasara samar da gwamantin hadin kan kasar, sai dai har yanzu gwamantin na kokarin samun cikakken hadin kai da Iko.

A Cewar Jami’in Majalisar a kasar Martin Kobler, har yanzu batun tsaro na cigaba da barazana ga zaman lafiyar kasar.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.