Isa ga babban shafi
Kasuwanci

An samu Sabbin Bankuna a Najeriya

Sauti 10:39
Tambarin Babban Bankin Najeriya
Tambarin Babban Bankin Najeriya
Da: Bashir Ibrahim Idris

Shirin Kasuwa a kai maki dole ya tattauna ne kan wasu sabbin Bankunan da aka samu a Najeriya duk da matsalar tattalin arzikin da ke kasar ke fama da shi. Shirin ya tabo batun sukar da Sarkin Kano Sanusi na biyu ya yi wa tafiyar gwamnatin Buhari a fannin tattalin arziki.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.