Zambia

Kotun Zabe a Zambia ta kara wa'adin kalubalantar zabe

Shugaba Edgar Lungu da Makainde Hichilema
Shugaba Edgar Lungu da Makainde Hichilema Emmanuel Makundi - RFI

Kotun tsarin mulki a kasar Zambia ta baiwa babban jamiyyar adawa a kasar Karin lokaci domin su gabatar da koken su game da babban zaben kasar na watan jiya inda Shugaba Edgar Lungu yayi nasara

Talla

A zaman kotun jiya Juma'a, kotun ta baiwa jagoran adawa Hakainde Hichilema, wanda ya sha kaye a zaben, damar cikin sao’i  biyu,su gabatar da bukatar su,  al’amarin da ya harzuka lauyoyin 'yan adawa barazanar ba za su wakilce jagoran adawan ba.

A yau Asabar Kotun ta ta nemi jagoran adawan da jam'iyyar sa ta United Party for National Development da su zo domin a warware matsalar littini mai zuwa.

 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI