Sake dawo da martabar Turai a Siyasance

Sauti 03:01
Shugaban Faransa Francois Hollande da Waziriyar Jamus Angela Merkel
Shugaban Faransa Francois Hollande da Waziriyar Jamus Angela Merkel

Tarin matsalolin da tarayyar turai ke ta fama da su tun bayan ficewar Birtaniya da yan gudun hijira ke ta tururuwar zuwa tarayyar don neman rayuwa mai kyau, da yanda wasu daga cikin kasashe ke fama da talauci ya sa shugabannin kasashen tarayyar na ta ganawa da junansu don neman mafita. Kan haka Ibrahim Malam Tchillo ya yi hira da Sadik Abba dan jarida mai zaman kansa a Faransa.