Mahinmancin goro a al’adar jama’a a Nahiyar Afrka

Sauti 10:06
Goro na kulla zumunci a tsakanin al’umomi a Afrika.
Goro na kulla zumunci a tsakanin al’umomi a Afrika. www.travelblog.com

Mahinmancin Goro a al’adar jama’a a Nahiyar Afrika da kuma yadda harkar Goro ta kulla zumunci a tsakanin al’umomi a kasar Ghana kamar yadda zaku ji a cikin shirin al'adun mu na Gado tare da Garba Aliu Zariya.