Majalisar Cote d’ivoire ta amince da yi wa kundin tsarin mulkin kasar gyara
Wallafawa ranar:
Sauti 03:39
Majalisar kasar Cote d’ivoire ta amince da bukatar Shugaban kasar Alassane Ouattara na yi wa kundin tsarin mullkin kasar gyara. Yan siyasa dama kungiyoyin fararen hula na cigaba da bayyana damuwa a kan matakin. Mun samu tattaunawa da Zakari Adamou wani masanin siyasar kasar ta Cote D’ivoire.