Tasirin sana'ar Goro a yadda ya kulla alakar al'ummomi

Sauti 10:06

Shirin ya yi tattaki zuwa babban birnin Ghana Accra, inda ya duba sana'ar goro, da kuma tasirinta wajen kulla alaka tsakanin, jama'a daban daban.