Boko Haram ta sako 'yan matan sakandaren Chibok 21
Wallafawa ranar:
Sauti 19:34
Shirin na wannan makon ya duba sako 'yan matan sakandaren Chibok 21 daga cikin dalibai sama da 200 da kungiyar Boko Haram ta sace a shekarar 2014 a garin Chibok na Jahar Borno da kuma cece-kuce akan hirar uwargidan Shugaban Najeriya Aysha Buhari a kafar yada labarai da ke sukar gwamnatin mijinta.