Najeriya

Mutane sun shaki sinadari mai guba a Bauchi

Garin Bauchi a Najeriya
Garin Bauchi a Najeriya Reuters/Afolabi Sotunde

Yoyon iskar gas daga wasu tukanen sinadarin Chlorine mai guba a garin Bauchi arewacin Najeriya, ya kai ga kwantar da mutane da dama da suka hada da yara 'yan makaranta a asibiti bayan sun shaki iskan. Waikilin RFI Hausa a Bauchi Shehu Saulawa ya ziyarci inda hatsarin ya faru kuma ya aiko da rahoto.

Talla

Mutane sun shaki iskan sinadari mai guba a Bauchi

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.