Bakonmu a Yau

Dr Abbati Bako kan yadda za’a samar da dala biliyan 3 don tallafawa kasar Afrika ta Tsakiya.

Sauti 03:29
UNICEF ta damu matuka kan halin da yara ke ciki a Jamhurriyar Afrika ta Tsakiya.
UNICEF ta damu matuka kan halin da yara ke ciki a Jamhurriyar Afrika ta Tsakiya. UNICEF

Hukumar UNICEF ta ce yara kanana na gararanba a ciki da wajen kasar Afrika ta Tsakiya sakamakon rikicin da ake fama da shi, a yayin da  manyan kasashen Duniya suka soma taro a birnin Brussels kan samar da dala biliyan 3 domin tallafawa kasar, Dr Abbati Bako shugaban wata cibiyar binciken kimiyyar siyasa da ke jihar Kano a Najeriya ya yi bayani dangane da makomar kasar