Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

Tattaunawa kan zaben shugabancin kasar Gambia

Sauti 15:00
Shugaban Gambia Yahya Jammeh
Shugaban Gambia Yahya Jammeh

Shirin ra'ayoyin masu sauraro yayi tsokaci ne kan jawabin da shugaban kasar Gambia Yahya Jammeh yayi na cewa ba zai amince da sakamakon zaben shugabancin kasar ba, wanda a baya ya amsa shan kaye a hannun abokin hamayyarsa Adama Barrow.