Isa ga babban shafi
COTE D'IVOIRE

A gobe ake gudanar da zaben yan Majlisun kasar Cote d'Ivoire

Hukumar zaben kasar Cote D'Ivoire
Hukumar zaben kasar Cote D'Ivoire REUTERS/Luc Gnago
Zubin rubutu: Abdoulaye Issa
Minti 1

A Cote D’ivoire a gobe ne ake gudanar da zaben yan Majalisun kasar, kusan mutane milliyan 6 da dari biyu suka samu yi rijista, wanda kuma nauyi ya rataya wuyan su domin sabinta majalisar dokokin kasar mai wakilai 255.

Talla

Gwamnatin ta sanar da daukar matakan tsaro da suka dace domin gujewa duk wani tashi hankali ,inda aka bayyana cewa an girke sama da jami’an tsaro 30.000.
Jam’iyoyyin siyasar kasar ga baki daya sun shiga sahun ma su neman kujerar yan majalisa domin gani an dama da su a tafiyar siyasar kasar ta Cote D’ivoire.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.