Tambaya da Amsa

Tambayoyin masu saurare

Sauti 20:23
Kungiyar Kasashen masu arzikin man Feutr a Duniya
Kungiyar Kasashen masu arzikin man Feutr a Duniya

A cikin shirin Tambayoyin masu saurare ,Umaymah Sani ta zakulo  wasu amsoshin tambayoyin ku masu saurare gidan rediyon Faransa.Shirin da muka ware domin amsa wasu daga cikin tambayoyin ku masu saurare.