Bakonmu a Yau

Tsohon Ministan Mai Alhaji Umaru Dembo

Sauti 03:44
Kamfanin mai na NNPC a Najeriya
Kamfanin mai na NNPC a Najeriya Getty Images/Suzanne Plunkett

Kamfanin mai na Najeriya NNPC ya bai wa kamfanoni 39 lasisin hakowa da tashewa da kuma dillacin gurbataccen mai a shekarar bana, inda kamfanonin za su rika hako ganga milyan daya da dubu dari uku a kowace rana. 18 daga cikin kamfanonin na Najeriya ne. Awwal Janyau ya tattauna da Alhaji Umaru Dembo tsohon ministan mai a Najeriya.