Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

Ra'ayoyin Jama'a kan batutuwa daban daban na yau Juma'a

Sauti 16:55
Wayar sadarwa, daya daga cikin hanyoyin bayyana ra'ayoyi
Wayar sadarwa, daya daga cikin hanyoyin bayyana ra'ayoyi ©Facebook

Shirin na ra'ayoyin masu sauraro, kamar yadda aka saba wannan a kowace Juma'a, ya bawa masu sauraro damar tofa albarkacin bakinsu kan al'amuran da ke ci musu tuwo a kwarya.