Tambaya da Amsa

Tarihin Kokuwar gargajiyar Nijar

Sauti 20:35
Filin kokawa a kasar Jamhuriyyar Nijar
Filin kokawa a kasar Jamhuriyyar Nijar @Niger Official site

Shirin Tambayoyin masu saurare ya amsa tambayoyi da suka shafi neman tarihin Kokuwar gargajiyar Jamhuriyyar Nijar da ake gudanarwa duk shekara da tambayar neman tarihin sabon sakatare Janar na Majalisar Dinkin Duniya Antonio Guterres da kuma yadda ake samun Hazo.