Tarihin Afrika

Tarihin Tsohon shugaban Nijar Janar Ali saibou kashi na (1/6)

Sauti 19:49
Tsohon Shugaban Nijar Janar Ali Saibou
Tsohon Shugaban Nijar Janar Ali Saibou ngrzamani

Shirin Tarihin Afrika, na nazari ne akan Tarihin shugabannin Afrika, kuma shirin ya fara ne da tarihin tsohon shugaban Jamhuriyyar Nijar na uku Janar Ali Saibou wanda ya mulki Nijar tsakanin 1987 zuwa 1993 kuma ya gaji Sayni Kountche ne.