Nijar

Aikin tantance malaman makaranta a Damagaram

Shugaban Jamhuriyar Nijar  Issoufou Mahamadou
Shugaban Jamhuriyar Nijar Issoufou Mahamadou

Hukumar yaki da cin hanci da karbar rashawa HALCIA ta kasar Nijar ta kaddamar da aikin sake tantance malaman makarantar dake aiki a karkashin tsarin kwantaragi na jahar Damagaram ga dai karin bayani a wannan rahoton na Wakilinmu Ibrahim Malam Tchillo.

Talla

Aikin tantance malaman makaranta a Damagaram

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.