Bakonmu a Yau

Alhaji Hamza Mohammed Borodo

Sauti 03:44
Gwamnan Jihar Katsina Aminu Masari
Gwamnan Jihar Katsina Aminu Masari

Manyan binigogi da wasu makamai Gwamnatin jihar Katsina ta karba daga daruruwan makiyaya karkashin wani shiri na tattaunawa da Gwamnatin ta shirya a wani gagarumin buki garin Kankara da ke Jihar. Garba Aliyu ya tattauna da Kwamishinan watsa labarai na jihar Katsina Alhaji Hamza Mohammed Borodo game da wannan tsari.