Bakonmu a Yau

Farfesa Umar Pate kan rawar da ECOWAS ke takawa a rikicin Gambia

Sauti 03:33
Shugabanin kasashen ECOWAS na kokarin ganin sun warware rikicin siyasar kasar Gambia.
Shugabanin kasashen ECOWAS na kokarin ganin sun warware rikicin siyasar kasar Gambia.

Zababben shugaban Gambia Adama Barrow ya bi tawagar ECOWAS zuwa kasar Senegal, inda zai zauna har zuwa ranar da za’a rantsar da shi a yayin da Kungiyar ta ECOWAS ke tsara matakan da za’a bi don kawo karshen rikicin siyasar ta Gambia, Nura Ado Suleiman ya tattauna da Farfesa Umar Pate na sashen nazarin aikin Jarida da ke Jami’ar Bayero a Kanon Najeriya.