Al'adun Gargajiya

Nadin Sarautar Sarkin Yarabawan arewacin Najeriya

Sauti 10:00
Kabilar Yarawaba a Najeriya
Kabilar Yarawaba a Najeriya

Shirin Al'adunmu na Gado ya yi bayani ne game da Sarautar Sarkin Yarabawan arewacin Najeriya a Kaduna. Sannan shirin ya tattauna da Madawakin Daura Injiniya Mustapha Bukar.