Tarihin sabon shugaban Gambia Adama Barrow
Wallafawa ranar:
Sauti 20:01
Shirin Tambaya da Amsa na wannan satin na kunshe da tarihin sabon Shugaban kasar Gambia da aka rantsar Adama Barrow, sai kuma amsar tambayar masu sauraro kan karin bayani game da ciwon sanyi da mata suka fi fama da shi.