Lafiya Jari ce

Matsalar Ciki a bayan Mahaifa

Sauti 10:00
Yara mata na fuskantar matsaloli a wajen haihuwa
Yara mata na fuskantar matsaloli a wajen haihuwa Reuters/Chaiwat Subprasom

Shirin Lafiya ya tattauna da likita ne game da matsalar da mata ke fuskanta a wajen haihuwa musamman matsalar da ake kira ciki a bayan mahaifa. Likita ta yi bayani hanyaoyin magance matsalar.