Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

Ra'ayoyin masu saurare game da kyamar baki a kasar Africa ta kudu

Sauti 16:13
Shugaban Africa ta kudu Jacob Zuma
Shugaban Africa ta kudu Jacob Zuma REUTERS/Pascal Lauener

Cikin wannan shiri na Ra'ayoyin masu sauraronmu Salissou Hamissou ya ji ta bakin jamaa game da nuna kyamar baki da ake yi a kasar Africa ta Kudu.