Bakonmu a Yau

Farfesa Dandatti Abdulkadir kan halin yunwa a Sudan ta Kudu

Wallafawa ranar:

Yanzu haka ‘yan kasar Sudan ta Kudu sun shiga mawuyacin hali sakamakon yaki da kuma fari, abinda ya jefa al’ummar kasar cikin rikici da tsananin yunwa.Prof Dandatti Abdulkadir, masanin diflomasiya ya yi tsokaci kan hanyar magance wannan matsala.  

Mutane fiye da miliyan daya ne ke fuskantar barazanar yunwa a Sudan Ta Kudu
Mutane fiye da miliyan daya ne ke fuskantar barazanar yunwa a Sudan Ta Kudu Reuters/Stringer
Sauran kashi-kashi