Mu Zagaya Duniya

Mu zagaya duniya game da ziyarar farko da shugaban Gambia Adama Barrow ya kai Senegal

Sauti 21:21
Shugaban Senegal Macky Sall tare da shugaban Gambia  Adama Barrow
Shugaban Senegal Macky Sall tare da shugaban Gambia Adama Barrow REUTERS/Thierry Gouegnon

Cikin wannan shiri zaaji  tasirin ziyarar farko da Shugaban kasar Gambia Adama Barrow ya kai kasar Senegal.