Tambaya da Amsa
Shirin Tambaya da Amsa gameda zuban jini abyan haihuwa
Wallafawa ranar:
Kunna - 20:00
Cikin wannan shiri na Tambaya da Amsoshi wanda Nura Ado Sulaiman yake gabatarwa za'aji matsalolin dake haifar da zuban jini wajen haihuwa da kuma tarihin MDD.