Tarihin Afrika

Tarihin Tsohon shugaban Liberia Charles Taylor kashi na (2/8)

Wallafawa ranar:

Shirin Tarihin Afrika, na nazari ne akan Tarihin manyan mutanen Nahiyar da suka hada da shugabannin kasa da wadanda suka yi fice. Wannan shirin kashi na biyu ne na Tarihin Charles Taylor shugaban Liberia na 22 wanda ya haddasa yakin basasa a kasar bayan kisan shugaba Doe da ya hambarar.

Tsohon Shugaban Liberia Charles Taylor.
Tsohon Shugaban Liberia Charles Taylor. REUTERS/Jerry Lampen