Muhallinka Rayuwarka

Sabon tsarin tallafawa manoman Najeriya

Sauti 20:01
Noma tushen arziki
Noma tushen arziki Wikipedia Commons/Airelle

Shirin Muhallinka Rayuwarka ya yi nazari ne game da sabon tsarin tallafawa manoma da gwamnatin Najeriya ta bullo da shi ta hanyar bayar da iri da taki domin bunkasar ayyukan noman a kasar.