Wasanni

Damben Gargajiya a Kaduna

'Yan Damben gargajiya da ke fafatawa da juna a filin Umaru Fiyalu da ke birnin Kaduna na Najeriya
'Yan Damben gargajiya da ke fafatawa da juna a filin Umaru Fiyalu da ke birnin Kaduna na Najeriya RFI hausa

Shirin Duniyar Wasanni ya tattauna ne game da Damben gargajiya na hausawa inda shirin ya kai ziyara gidan Damben Umaru a Kaduna inda ake gudanar da Damben a kullum.