Ilimi Hasken Rayuwa

Matashi ya kera na'urar koyarwa mai amfani da hasken rana a Kano

Sauti 10:03
Injiniya Anas Yazid Balarabe wanda ya samar da na'urar koyarwa da ke amfani da hasken rana
Injiniya Anas Yazid Balarabe wanda ya samar da na'urar koyarwa da ke amfani da hasken rana RFIHausa/Bashir

Shirin Ilimi Hasken Rayuwa ya tattauna ne da wani matashi dan asalin jihar Kano Injiniya Anas Yazid Balarabe dan asalin Kano da Allah ya ba fasahar kera na'urar koyarwa da ke amfani da hasken rana a matsayin makamashi.