Najeriya

Boko Haram: Rayuwar ‘Yan Kudancin Najeriya a Maiduguri

Garin Maiduguri ya yi fama da hare haren Boko Haram
Garin Maiduguri ya yi fama da hare haren Boko Haram REUTERS

A Najeriya, akwai ‘Yan Kabilar Igbo da Yoruba da kuma na yankin Neja Delta da ke gudanar da kasuwancinsu a Maiduguri babban birnin Jihar Borno duk kuwa da barazanar hare haren kungiyar Boko Haram. Wasunsu da dama sun shafe shekaru 30 a Maiduguri ba tare da sun gudu ba musamman a lokacin da aka yi fama da hare haren Boko Haram a Maiduguri, kamar yadda za ku ji a rahoton Awwal Janyau da ya ziyarcin garin na Maiduguri.

Talla

Boko Haram: Rayuwar ‘Yan Kudancin Najeriya a Maiduguri

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.