Jamhuriyyar Afrika ta Tsakiya

Shugaba Touadera da alkawalin dawowa da zaman lahiya

Shugaban Jamhuriyyar Afrika ta Tsakiya Faustin Archange Touadera tare da Shugaban Ivory Coast Alassane Ouattara
Shugaban Jamhuriyyar Afrika ta Tsakiya Faustin Archange Touadera tare da Shugaban Ivory Coast Alassane Ouattara

Shugaban kasar Afrika ta Tsakiya Faustin Archange Touadera ya kai ziyarar rangadi Bambari a wani mataki na sake dawowa da doka da oda .

Talla

Shugaban kasar tun bayan hawan sa karagar mulkin kasar na ta kokarin ganin ya shawo kan masu hannu da shuni domin kawo ta su gudunmuwa a kokarin ceto tattalin arzikin kasar daga durkushewa,
A daya wajen Shugaban kasar na Afrika ta Tsakiya a wannan ziyara ya aike da sako zuwa sauran kungiyoyin dake dauke da makamai da cewa Gwamnatin kasar zata tura jami’an tsaro da zata dorawa nauyi sake dawowa da zaman lahiya ,banda haka Gwmanatin sa za ta samar da bangaren shari’a da ya dace a hukumce.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI