Najeriya

Hukumar kwastam zata binciken takardun motoci a Najeriya

Hukumar kwastam a Najeriya ta sanar da fara binciken takardun motoci a kasar domin tanttance masu takardun kwarai ko na jabu.

Takardun mota da aka shigo da ita Najeriya
Takardun mota da aka shigo da ita Najeriya DR
Talla

Tuni dai shugaban hukumar ta Kwastam ya bayar da wa’adin wata daya daga yau ranar 13 ga watan Maris zuwa 14 ga Afrilu ga wadanda suka mallaki mota su gagauta biyan kudaden duty.
Sai dai Majalisar Dattijai ta nemi a dakatar da binciken tare da bukatar shugaban Kwatam Hameed Ali ya gurfana a gabanta a gobe Talata.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI