Lafiya Jari ce

An kwashe jami'an Lafiya daga Yamai zuwa karkara

Sauti 10:20
Hukumar Lafiya a Nijar ta raba likitoci zuwa karkara inda ake matsalarsu
Hukumar Lafiya a Nijar ta raba likitoci zuwa karkara inda ake matsalarsu REUTERS

Shirin Lafiya Jari ya tattauna kan matakin hukumar lafiya a Jamhuriyyar Nijar na tilastawa likitoci barin birnin Yamai zuwa sassan kasar da ake karancinsu.