Najeriya

Boko Haram : Matan da aka bari da marayu na kukan yunwa a Borno

Yan gudun hijirar Boko Haram sun yi kansu matsuguni a Sansanin Muna
Yan gudun hijirar Boko Haram sun yi kansu matsuguni a Sansanin Muna RFIHAUSA/Awwal

A Jihar Borno a Najeriya akwai mata da dama da aka bari da marayu bayan kashe mazajensu a rikicin Boko Haram. Gwamnatin Jihar Borno ta ce mata sama da dubu 50 suka rasa mazajensu a rikicin Boko Haram. Kuma Matan da dama sun warwatsu a sansanonin ‘Yan gudun hijira. Matan dai na kukan yunwa musamman a sansanin Muna da suka yi wa kansu matsuguni a garin Maiduguri. Kamar yadda za ku ji a tattaunawar da Awwal Janyau ya yi da wasunsu.

Talla

Boko Haram : Rayuwar Matan da aka kashe wa mazajensu

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI