Wasanni

Ana kallon kwallo har a cikin dare a Maiduguri

Sauti 10:19
Matasa sun samu annashawar kallon kwallo bayan samun zaman lafiya a Maiduguri
Matasa sun samu annashawar kallon kwallo bayan samun zaman lafiya a Maiduguri RFIHAUSA/Awwal

Shirin Duniyar Wasannin ya kai ziyara ne gidan kallon kwallon kafa na El Kanemi da ake nuna wasannin Lig na Turai a garin Maiduguri a Jihar Borno Najeriya da ke fama da hare haren Boko Haram. Akwai muhawara da shirin ya hada tsakanin magoya bayan kungiyoyin La Liga da Premier tare da tattaunawa da su kan samun zaman lafiya a Borno bayan fama da barazanar Boko Haram