Bakonmu a Yau

CAF: Alhaji Sani Toro kan shan kayen Issa Hayatou

Wallafawa ranar:

Issa Hayatou da ya shafe shekaru 29 yana shugabancin hukumar kwallon kafa ta Afrika CAF ya sha kaye a zaben hukumar da aka gudanar a birnin Addis Ababa na Habasha. Shugaban kwallon kafa na kasar Madagascar ne Ahmad Ahmad ya doke Hayatou da yawan kuri’u 34. Awwal Janyau ya tattauna da Alhaji Sani Toro tsohon sakatare Janar na hukumar kwallon Najeriya.

Tsohon Shugaban CAF Issa Hayatou
Tsohon Shugaban CAF Issa Hayatou OLIVIER MORIN / AFP