Jamhuriyar Demokradiyyar Congo

Kotu ta yanke hukuncin dauri kan sojoji 7 a DR Congo

Dakarun kasar Jamhuriyar Demokradiyyar Congo
Dakarun kasar Jamhuriyar Demokradiyyar Congo Laudes Martial Mbon / AFP

Kotun Soji DR Congo ta zartas da hukunci dauri kan wasu sojojin kasar guda 7 bayan samun su da laifi kaashe farraren hula a yankin kasai.

Talla

Alkalin kotun ya gaskanta wani bidiyo da aka nuna wanda can baya Gwamnatin kasar ta musanta da cewa ana kokarin shafawa dakarun kasar kashin kaji ne.

Gwamnatin kasar ba ta ce uffan ba,  sai dai  kungiyoyin farraren hula tare da hadin guiwar Majalisar Dimkin Duniya sun bukaci a gudanar da bincike mai zurfi a kai.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.