Afrika-Duniya-arziki

Tallafawa Nahiyar Afrika daga mayan kasashe

Taron kasashen Afrika kan hanyoyin samar da kudade zuwa yankin
Taron kasashen Afrika kan hanyoyin samar da kudade zuwa yankin

A taron kasashe 20 ma su karfi tattalin arziki na Jamus wakilan kasashen sun bayyana bukatun su na gani sun ware wani kaso zuwa Nahiyar Afrika a matsayin tallafi. 

Talla

Kasashen sun cimma matsayin bai daya tareda daukar alkawura na aikewa da masu gida rana zuwa Africa, domin samar da kamfanoni dama inganta wasu kamfanonin masu zaman kan su.

A sanarwar karshen taron na Jamus gungun kasashen 20, sun bayyana cewa Afrika na bukatar tallafi da za su taimakawa sosai wajen habaka tattalin arziki ta .
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI