Canada-Afrika

Wasu kasashen a Afrkia na fama da karancin abinci

Yan gudun hijira dake bukatar agaji
Yan gudun hijira dake bukatar agaji Beatrice Mategwa/United Nations Mission in South Sudan (UNMISS)

Gwamnatin kasar Canada ta sanar da ware dala miliyan 120 a matsayin talafin domin taimakawa Gwamnatocin kasashen Soudan ta kudu,Yemen ,Somaliya da Najeriya a kokarin magance karancin cimaka.

Talla

Majalisar Dimkin Duniya ce ta bayyana wadanan kasashe a matsayin ma’bukata da kuma ya dace cikin gaggawa a kaiwa dauki,
Kasar ta Canada ta bakin Ministan hulda ta yi kira zuwa wadanan gwamnatoci domin bada hadin kai dama sa ido zuwa kungiyoyi dake aiki zuwa wadanan yankunan don gani an yi nasara a kai.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.