Duniya

Attajiran Duniya daga Forbes

Tambarin mujallar Forbes
Tambarin mujallar Forbes forbesafrique.com

Mujallar Forbes dake bayyana attajiran da suka fi dukiya a Duniya, ta sanar da Bill Gates a matsayin wanda yafi kowa dukiya a sabon rahotan da ta fitar, yayin da shugaban kasar Amurka Donald Trump ya zame kasa da matsayi 200.

Talla

Mujallar ta ce Gates da ya mallaki Dala biliyan 86 ke matsayi na daya, sai kuma Warren Buffett a matsayi na biyu da sama da Dala biliyan 75.
Sauran Jeff Bezos a matsayi na 3, Mark Zuckerberg a matsayi na 5 da Larry Ellison a matsayi na 7.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.