Lafiya Jari ce

Rashin abinci mai gina jiki na barazana ga 'Yan gudun hijira

Sauti 10:01
'Yan gudun hijirar rikicin Boko Haram na kukan yunwa a Borno
'Yan gudun hijirar rikicin Boko Haram na kukan yunwa a Borno TRF-Kieran Guilbert

Shirin lafiya Jari ya kai ziyara ne sansanonin ‘yan gudun hijirar rikicin Boko Haram a Jihar Borno domin diba halin lafiyarsu, kuma a cikin shirin za ku ji yadda suke rayuwa a cunkushe da kuma fama da matsalar karancin abinci mai gina jiki musamman ga yara kanana.