Tarihin Afrika

Tarihin Tsohon shugaban Liberia Charles Taylor- Shiri na Hudu kashi na (4/8)

Wallafawa ranar:

Shirin Tarihin Afrika, na nazari ne akan Tarihin manyan mutanen Nahiyar da suka hada da shugabannin kasa da wadanda suka yi fice. Wannan shirin kashi na Hudu ne na Tarihin Charles Taylor shugaban Liberia na 22 wanda ya haddasa yakin basasa a kasar bayan kisan shugaba Doe da ya hambarar.

Tsohon Shugaban Liberia Charles Taylor
Tsohon Shugaban Liberia Charles Taylor Patrick ROBERT/Sygma via Getty Images
Sauran kashi-kashi