Najeriya

Direbobin sufuri na kuka da jami’an tsaro a Borno

Direbobin motocin sufurin kaya da Fasinja a jihar Borno arewa maso gabashin Najeriya sun koka, kan yadda jami’an tsaro ke karbar na goro a hannunsu a shingayen bincike da suka kakkafa a kan hanyar Maiduguri zuwa Kano da sunan samar da tsaro a yankin mai fama da barazanar Boko Haram.

Direbobin sufurin sun ce jami'an tsaron sun fi takurawa a kan hanyar Maiduguri zuwa Damaturu
Direbobin sufurin sun ce jami'an tsaron sun fi takurawa a kan hanyar Maiduguri zuwa Damaturu RFIHAUSA/Awwal
Talla

Direbobin sufuri na kuka da jami’an tsaro a Borno

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI