Tambaya da Amsa

Ma'anar Kiranye da Tauraruwa mai wutsiya

Sauti 20:01
Tauraruwa mai wutsiya da ake kira ISON ta ratsa rana a arewacin Hemisphere a watan Nuwamban 2013
Tauraruwa mai wutsiya da ake kira ISON ta ratsa rana a arewacin Hemisphere a watan Nuwamban 2013 france24

Shirin Tambaya da Amsa ya yi kokarin amsa tambayoyin da suka kunshi Ma'anar Kiranye a tsarin dimokuradiya da ma'anar Tauraruwa mai wutsiya da kuma Tarihin Sabon Shugaban Somalia Mohamed Abdullahi Mohamed Farmajo