Ilimi Hasken Rayuwa

Sabbin dubarun samar da makamashi a Afrika

Sauti 10:01
Bashir Ibrahim Idris yana tattaunawa da Injiniya Garba Saidu Ribah,na cibiyar binciken Makamashi a Sokoto
Bashir Ibrahim Idris yana tattaunawa da Injiniya Garba Saidu Ribah,na cibiyar binciken Makamashi a Sokoto RFIHausa/Bashir

Shirin Ilimi Hasken Rayuwa ya yi nazari kan sabbin dubarun samar da makamashi musamman a Afrika da ake fama da matsalar lantarki. Shirin ya kai ziyara babban taron makamashin da ba ya gurbata muhalli da masana suka tattauna a Jami'ar Usman Danfodio da ke Sokoto a Najeriya.