'Yan kasuwa na son a dawo da hada-hadar Kifi a Borno

Sauti 10:01
Kasuwar Kifi a Tashar Baga cikin Maiduguri jihar Borno
Kasuwar Kifi a Tashar Baga cikin Maiduguri jihar Borno RFIHAUSA/Awwal

Shirin Kasuwa A Kai Maki Dole diba halin da ‘yan kasuwar kifi ke ciki a Jihar Borno musamman babbar kasuwar Kifin da ake kira tashar Baga a garin Maiduguri da ake ganin zaman lafiya ya samu daga barazanar Boko Haram.  A cikin Shirin za ku ji koken 'Yan kasuwar