Najeriya
Aikin hako Fetir a arewacin Najeriya na fuskantar bore
Wallafawa ranar: Chanzawa ranar:
Watanni uku bayan komawa bakin aiki bincken albarkatun man fetur a iyakokin jihohin Bauchi da Gombe, Kamfanin kasar China da ke gudanar da aikin na fuskantar bore da fushin al'umma da ke yankin, inda suke neman a biya su diyyar filaye da gonakinsu da aikin ya ci. Wakilinmu Shehu Saulawa da ya ziyarci inda wannan kamfani ya ke aiki, ya saurari bukatun jama’ar, a cikin rahotonsa.
Talla
Aikin hako Fetir a arewacin Najeriya na fuskantar bore
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu