Najeriya

Mutanen Borno na son a yi zaben kananan hukumomi

Gwamnan Jihar Borno Kashim Shettima
Gwamnan Jihar Borno Kashim Shettima via thisday

Sake gina yankunan arewa maso gabashi shi ne babban kalubalen da ake ganin ke gaban gwamnatin Tarayya da ta Jihar Borno musamman bayan ikirarin kakkabe ‘yan Boko Haram daga yankunan da suka kwace.

Talla

Wasu Mutanen yankin na ganin matakin gudanar da zaben kananan hukumomin zai taimaka wajen gina garuruwan da Boko Haram ta tarwatsa musamman a jihar Borno kamar yadda aka gudanar da zaben lafiya a jihar Yobe bayan samun zaman lafiya. Awwal Janyau da ya ziyarci yankin a kwanan baya ya hada mana rahoto.

Mutanen Borno na son a yi zaben kananan hukumomi

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.